techwise techwise

Pages

Featured Featured
how-to-use-your-android-device-as
Techwise Blogger Template By 24clan Team
dent-free-data
Liberty 3 Column Blogger Template By 24clan Team
9mobile-special-offer
Publisher V7.5.1 Premium - WordPress News Template By 24clan Team
mtn-double-data-cheat
Sahifa v5.6.10 Premium Wp Theme By 24clan


Thursday, January 31, 2019

Gamayyar jam'iyyun adawa sun bukaci kotu ta hana shugaba Buhari yin takara

Gamayyar kungiyar jam'iyyun adawa sun maka shugaban kasa, Muhammadu Buhari kotu inda suka bukaci da kotun ta dakatar dashi da tsayawa takarar shugabancin kasarnan saboda rashin lafiyar da yake fama da ita.
cigaba da karatu �

Pogba da Salah sun haskaka a wannan hoton

Taurarin kwallon kafa da ke wasa a kungiyoyim kasar Ingila, Paul Pogba tare da Mohamed Salah kenan a wannan hoton nasu da suka haskaka, muna musu fatan Alheri.
cigaba da karatu �

Kalli hoton Ronaldo da manyan kaya

Wannan wani hoton tauraron dan kwallon kafar kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ne da aka saka mai manyan kaya da hula, hoton ya kayatar a shafukan sada zumunta.
cigaba da karatu �

Daga hannun Ganduje da nayi ba shi da alaka da Yaki da Cin hanci da Rashawa da muka sa a gaba>>Inji Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa don yana mara wa gwamnan Kano Abdullahi Ganduje baya shikenan kuma sai ace Yaki da Cin Hanci da gwamnatin sa ke yi ya zama shirme.
cigaba da karatu �

YA KAMATA MU NEMI AFUWAR SHEIKH DR. AHMAD GUMI

A baya can, mun kasance masu kausasa harce idan Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya yi magana akan siyasar Nijeriya, a yanzu mun fahimci cewa mun yi kuskure idan muna masa raddi akan abar banza siyasar Nijeriya.
cigaba da karatu �

Shugaba Buhari ya daga hannun gwamna Ganduje ya bukaci a zabeshi karo na biyu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya daga hannun gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje a wajan yakin neman zaben da yaje yi jihar inda, ya bukaci da a sake zabenshi a matsayin gwamnan jihar Kano.
cigaba da karatu �

Kayatattun hotunan taurarin fina-finan Hausa a wajan yakin neman zaben Buhari a Kano

Wasu daga cikin taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Nuhu Abdullahi, Adam A. Zango , Rashida Mai Sa'a tare da me baiwa shugaban kasa shawara a wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari yau a Kano.
cigaba da karatu �