January 2019 - techwise techwise: January 2019

Pages

Featured Featured
how-to-use-your-android-device-as
Techwise Blogger Template By 24clan Team
dent-free-data
Liberty 3 Column Blogger Template By 24clan Team
9mobile-special-offer
Publisher V7.5.1 Premium - WordPress News Template By 24clan Team
mtn-double-data-cheat
Sahifa v5.6.10 Premium Wp Theme By 24clan


Thursday, January 31, 2019

Gamayyar jam'iyyun adawa sun bukaci kotu ta hana shugaba Buhari yin takara

Gamayyar kungiyar jam'iyyun adawa sun maka shugaban kasa, Muhammadu Buhari kotu inda suka bukaci da kotun ta dakatar dashi da tsayawa takarar shugabancin kasarnan saboda rashin lafiyar da yake fama da ita.
cigaba da karatu �

Pogba da Salah sun haskaka a wannan hoton

Taurarin kwallon kafa da ke wasa a kungiyoyim kasar Ingila, Paul Pogba tare da Mohamed Salah kenan a wannan hoton nasu da suka haskaka, muna musu fatan Alheri.
cigaba da karatu �

Kalli hoton Ronaldo da manyan kaya

Wannan wani hoton tauraron dan kwallon kafar kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ne da aka saka mai manyan kaya da hula, hoton ya kayatar a shafukan sada zumunta.
cigaba da karatu �

Daga hannun Ganduje da nayi ba shi da alaka da Yaki da Cin hanci da Rashawa da muka sa a gaba>>Inji Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa don yana mara wa gwamnan Kano Abdullahi Ganduje baya shikenan kuma sai ace Yaki da Cin Hanci da gwamnatin sa ke yi ya zama shirme.
cigaba da karatu �

YA KAMATA MU NEMI AFUWAR SHEIKH DR. AHMAD GUMI

A baya can, mun kasance masu kausasa harce idan Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya yi magana akan siyasar Nijeriya, a yanzu mun fahimci cewa mun yi kuskure idan muna masa raddi akan abar banza siyasar Nijeriya.
cigaba da karatu �

Shugaba Buhari ya daga hannun gwamna Ganduje ya bukaci a zabeshi karo na biyu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya daga hannun gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje a wajan yakin neman zaben da yaje yi jihar inda, ya bukaci da a sake zabenshi a matsayin gwamnan jihar Kano.
cigaba da karatu �

Kayatattun hotunan taurarin fina-finan Hausa a wajan yakin neman zaben Buhari a Kano

Wasu daga cikin taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Nuhu Abdullahi, Adam A. Zango , Rashida Mai Sa'a tare da me baiwa shugaban kasa shawara a wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari yau a Kano.
cigaba da karatu �

'YANSANDA NA NEMAN ZEEEZEE RUWA A JALLO

"Ina so in sanar mata cewa �yan Sandan Najeriya na neman ta ruwa a Jallo domin tuni na nemi ta bayyana a kowani ofishin �yan sanda dake Kaduna domin ta tabbatar da korafin da ta yi cewa wai an bamu miliyoyin kudi mu kuma mun danne kudin.
cigaba da karatu �

Shugaba Buhari ya jewa Sarkin Kano gaisuwar ban girma

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR tare da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayin fitowa daga fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.
cigaba da karatu �

Bana cin hanci, ba'a taba kamani da laifin satar dukiyar gwamnati ba>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana jin dadinshi akan irin yanda jama'ar jihar Ebonyi suka fito da dama suka tarbeshi lokacin da yaje yakin neman zabe jihar.
cigaba da karatu �

Kalli yanda wani ya rubuta 'Fir'Auna' a bayan rigarshi

Wannnan hoton wani matashine da ya sanya riga me dauke da sunan Fir'Auna, hoton ya dauki hankulan mutane a shafukan sada zumunta.
cigaba da karatu �

Adam A. Zango yayi murnar cikar diyarshi shekaru 2

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango yayi murnar cikar diyarshi, Murjanatu shekaru 2 da haihuwa, Adamun ya saka kayatattun hotunan diyar tashi inda ya nuna farin cikinshi sosai.
cigaba da karatu �

Hotunan yakin neman zaben Buhari a Kano

Hotuna daga filin Sani Abacha kenan a yayin gangamin yakin sake neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari dake gudana a yau, Alhamis.
cigaba da karatu �

Kalli yanda Maryam Yahaya ta shirya zuwa tarbar shugaba Buhari

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kwalliya da kayan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda ta shirya tsaf dan zuwa gurin tarbarshi a ziyarar yakin neman zaben da zai je Kano.
cigaba da karatu �

An Gano Wani Waje Da Ke Nuna Alamar Man Fetur A Jihar Borno

An gano wajen ne a yankin Manguno dake jihar Borno.
cigaba da karatu �

Barayin gwamnati na bacci da munshari saboda sun san basu da matsalai>>Sanata Shehu Sa


Dan majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani ya mayar da martani akan maganar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar yayi cewa akwai yiyuwar yawa wanda ake zargi da satar kudin gwamnati afuwa.
cigaba da karatu �

Dalilin da yasa matan Kano suka dage da shafe-shafe sai sun yi fari


Wata baiwar Allah ma'abociyar shafin Twitter ta bayyana irin yanda matan Kano suka dage da shafe-shafen mai dan su yi fari, tace mazan Kanonne suka jawo haka dan idan ba farar mace ba basu kula bakake.
cigaba da karatu �

Yunwa Da Bakin Talauci Na Wujijjiga 'Yan Najeriya A Gwamnatin Buhari>>Dogara

Kakakin Majalisar Wakilai Yakubu Dogara, ya bayyana cewa, 'yan Najeriya na fama da yunwa da kuma bakin talauci a hannun Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.
cigaba da karatu �

Wednesday, January 30, 2019

Legas: Majalisar Dokoki Na Shirin Tsige Gwamna Ambode

Yanzu haka dai ana zaman dar dar a fadar gwamnatin jihar Legas sakamakon matakin da Majalisar Dokokin Jihar suka fara dauka na neman tsige gwamnan Jihar Akinwumi Ambode, bisa laifin kasa gabatar da kasafin kudin bana.
cigaba da karatu �

Tarayyar Turai ta tura jami'ai 40 don sanya idanu a zabukan Najeriya

Tarayyar Turai ta tura jami'anta 40 zuwa Najeriya somin sanya idanu a kan harkokin zaben da za a gudanar a kasa da makwanni 3 masu zuwa.
cigaba da karatu �

Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane 12 a Saudiyya

Mutane 12 ne suka rasa rayukansu sakamakon ambaliyar da mamakon ruwan saman da aka dauki kwanaki 4 ana yi ya janyo a Saudiyya.
cigaba da karatu �

Hazard na da zabin sauya sheka a wannan kaka>>Sarri

Manajan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Maurizio Sarri ya ce Eden Hazard na da cikakkiyar damar barin Club din kowanne lokaci daga yanzu don cika burinsa na komawa Real Madrid da ya jima ya na fata.
cigaba da karatu �

Ina tunanin yin afuwa ga wadanda suka ci dukiyar kasa>>Atiku

Tsohon Mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya bayyana cewar ya na tunanin yi wa mutanen da suka saci dukiyar kasa afuwa domin ganin sun dawo da abinda suka sata suka kuma boye a kasashen ketare.
cigaba da karatu �

Dalilai uku da su ka sa na ke goyon bayan Atiku zama shugaban kasa>>Obasanjo

Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo, ya sake fitowa ya kare kan sa a bisa dalilan da ya ce su ne su ka sa ya ke goyon bayan tsohon mataimakin sa, Atiku Abubakar zama shugaban kasa a zaben 2019 da za a gudanar makonni biyu masu zuwa.
cigaba da karatu �

Buhari: Na cika alkawurran da na dauka a kamfen din 2015

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya cika dukkan alkawurran da ya dauka a lokacin kamfen din 2015 ga �yan Najeriya.
cigaba da karatu �